Ahmad Sulaiman Kano Mp3
• Works with a wide range of applications such as MS Office, Open Office, MS Outlook and Outlook Express, Quark Xpress, Adobe Collections, OpenOffice, Final Cut Pro etc. Summit indica unicode software download. • Interoperability between documents in non Unicode and Unicode fonts. The documents created in non UnicodeIndica fonts as well as those containing fonts of other vendors can be read using Indica.
Wannan Application yana dauke da karatun Qurani cikakke Amma na daya daga cikin shahararun makaranta alkurani wato Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Kano. Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban. Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya. Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
The quran recitation recited by Ahmad Sulaiman in mp3 format could be downloadedfrom this link. Sep 25, 2013 - 95 min - Uploaded by Mujahid haliruMuhammad Bakur 37,693 views 58:03. Kabara Tafsir Graduation [Sauka], Live Video. Aminu Daurawa and Shk Ahmad Sulaiman Kano. By Mujahid haliru Publish 2013-12-08. Play Download Ringtone. Qunut at APC Presidential Buhari Rally by Sheikh Ahmad Suleiman.
Domin samun sauran karatun malam da kuma wasu karatuttukan na wasu shahararun malam, irin su al sheikh sudais,abulbasit,maher, mishry, minshawi da kuma sauransu sai a duba uyaapps app cikin wannnan gida. Don Allah idan har kaji dadin wannan application ka yi rating dinsa sabida ya samu yaje sama yanda idan masu naiman karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman zasu sameshi cikin sauki. Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata. Ahmad Sulaiman Quran Offline Part 2 mp3 Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Ahmed Suleiman Full Quran mp3 Ahmad Sulaiman Kano quran mp3 Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Ahmad Sulaiman complete quran offline mp3 sheikh Ahmad Sulaiman quran recitation.